نتائج البحث: 6236
|
ترتيب الآية | رقم السورة | رقم الآية | الاية |
6222 | 112 | 1 | بسم الله الرحمن الرحيم قل هو الله أحد |
| | | Ka ce: "Shi ne Allah Makaɗaĩci." |
|
6223 | 112 | 2 | الله الصمد |
| | | "Allah wanda ake nufin Sa da buƙata." |
|
6224 | 112 | 3 | لم يلد ولم يولد |
| | | "Bai haifa ba, kuma ba a haife Shi ba." |
|
6225 | 112 | 4 | ولم يكن له كفوا أحد |
| | | "Kuma babu ɗaya da ya kasance tamka a gare Shi." |
|
6226 | 113 | 1 | بسم الله الرحمن الرحيم قل أعوذ برب الفلق |
| | | Ka ce "ina neman tsari ga Ubangijin safiya" |
|
6227 | 113 | 2 | من شر ما خلق |
| | | "Daga sharrin abin da Ya halitta." |
|
6228 | 113 | 3 | ومن شر غاسق إذا وقب |
| | | "Da sharrin dare, idan ya yi duhu." |
|
6229 | 113 | 4 | ومن شر النفاثات في العقد |
| | | "Da sharrin mãtã mãsu tõfi a cikin ƙulle-ƙulle." |
|
6230 | 113 | 5 | ومن شر حاسد إذا حسد |
| | | "Da sharrin mai hãsada idan ya yi hasada." |
|
6231 | 114 | 1 | بسم الله الرحمن الرحيم قل أعوذ برب الناس |
| | | Ka ce "Ina nẽman tsari ga Ubangijin mutãne." |
|