نتائج البحث: 6236
|
ترتيب الآية | رقم السورة | رقم الآية | الاية |
5544 | 74 | 49 | فما لهم عن التذكرة معرضين |
| | | Haba! Me ya same su, suka zama mãsu bijirewa daga wa'azin gaskiya. |
|
5545 | 74 | 50 | كأنهم حمر مستنفرة |
| | | Kamar dai sũ, jãkuna firgitattu ne. |
|
5546 | 74 | 51 | فرت من قسورة |
| | | Sun gudu daga zãki. |
|
5547 | 74 | 52 | بل يريد كل امرئ منهم أن يؤتى صحفا منشرة |
| | | A'aha! Kõwãne mutum daga cikinsu yanã son a zo masa da takardu (da sũnansa) ana wãtsãwa |
|
5548 | 74 | 53 | كلا بل لا يخافون الآخرة |
| | | A'aha! Kai dai, bã su jin tsõron Lãhira. |
|
5549 | 74 | 54 | كلا إنه تذكرة |
| | | A'aha! Lalle ne, shi (Alƙur'ãni) tunãtarwa ce. |
|
5550 | 74 | 55 | فمن شاء ذكره |
| | | Dõmin wanda ya so, ya tuna. |
|
5551 | 74 | 56 | وما يذكرون إلا أن يشاء الله هو أهل التقوى وأهل المغفرة |
| | | Kuma bã zã su tuna ba fãce idan Allah Ya so, Shi ne Ya cancanta a bi Shi da taƙawa kuma Ya cancanta ga Ya yi gãfara. |
|
5552 | 75 | 1 | بسم الله الرحمن الرحيم لا أقسم بيوم القيامة |
| | | Bã sai Nã yi rantsuwa da Rãnar ¡iyãma ba. |
|
5553 | 75 | 2 | ولا أقسم بالنفس اللوامة |
| | | Bã sai Nã yi rantsuwa da rai mai yawan zargin kansa ba. |
|