نتائج البحث: 6236
|
ترتيب الآية | رقم السورة | رقم الآية | الاية |
5282 | 68 | 11 | هماز مشاء بنميم |
| | | Mai zunɗe, mai yãwo da gulma. |
|
5283 | 68 | 12 | مناع للخير معتد أثيم |
| | | Mai hana alhẽri mai zãlunci, mai zunubi. |
|
5284 | 68 | 13 | عتل بعد ذلك زنيم |
| | | Mai girman kai, bãyan haka kuma la'ĩmi (bã ya son alhẽri). |
|
5285 | 68 | 14 | أن كان ذا مال وبنين |
| | | Sabõda yã kasance mai dũkiya da ɗiya. |
|
5286 | 68 | 15 | إذا تتلى عليه آياتنا قال أساطير الأولين |
| | | Idan ana karanta masa ãyõyinMu, sai ya ce: "Tatsũniyõyin mutãnen farko ne." |
|
5287 | 68 | 16 | سنسمه على الخرطوم |
| | | Zã Mu yi masa alãma a kan hanci. |
|
5288 | 68 | 17 | إنا بلوناهم كما بلونا أصحاب الجنة إذ أقسموا ليصرمنها مصبحين |
| | | Lalle Mun jarrabe su kamar yadda Muka jarrabi mãsu gonar lambu, a lokacin da suka yi rantsuwa, wai lalle zã su girbe amfãninta, suna mãsu asubanci. |
|
5289 | 68 | 18 | ولا يستثنون |
| | | Kuma (suka yi niyya), bã su kõ tõgẽwa. |
|
5290 | 68 | 19 | فطاف عليها طائف من ربك وهم نائمون |
| | | Wani mai kẽwayãwa daga Ubangijinka ya kẽwayã a kanta, (ya ƙone ta,) alhãli sunã barci. |
|
5291 | 68 | 20 | فأصبحت كالصريم |
| | | Sai ta wãyi gari (baƙa ƙirin) kamar dare. |
|