نتائج البحث: 6236
|
ترتيب الآية | رقم السورة | رقم الآية | الاية |
4997 | 56 | 18 | بأكواب وأباريق وكأس من معين |
| | | Da wasu kõfuna da shantula da hinjãlai daga (giya) mai ɓuɓɓuga. |
|
4998 | 56 | 19 | لا يصدعون عنها ولا ينزفون |
| | | Bã a sanya musu cĩwon jirĩ sabõda ita, kuma bã su buguwa. |
|
4999 | 56 | 20 | وفاكهة مما يتخيرون |
| | | Da wasu 'ya'yan itãcen marmari daga irin waɗanda suke zãɓe. |
|
5000 | 56 | 21 | ولحم طير مما يشتهون |
| | | Da nãman tsuntsãye daga wanda suke ganin sha'awa. |
|
5001 | 56 | 22 | وحور عين |
| | | Da wasu mãtã mãsu fararen idanu da girmansu. |
|
5002 | 56 | 23 | كأمثال اللؤلؤ المكنون |
| | | Kamar misãlan lu'ulu'u wanda aka ɓõye. |
|
5003 | 56 | 24 | جزاء بما كانوا يعملون |
| | | A kan sakamakon, dõmin abin da suka kasance sunã aikatãwa. |
|
5004 | 56 | 25 | لا يسمعون فيها لغوا ولا تأثيما |
| | | Bã su jin wata yãsassar magana a cikinta, kuma bã su jin sun yi laifi. |
|
5005 | 56 | 26 | إلا قيلا سلاما سلاما |
| | | Sai dai wata magana (mai dãɗi): Salãmun, Salãmun. |
|
5006 | 56 | 27 | وأصحاب اليمين ما أصحاب اليمين |
| | | Da mazõwa dãma. Mẽne ne mazõwa dãma? |
|