نتائج البحث: 6236
|
ترتيب الآية | رقم السورة | رقم الآية | الاية |
6201 | 107 | 4 | فويل للمصلين |
| | | To, bone yã tabbata ga masallata. |
|
6202 | 107 | 5 | الذين هم عن صلاتهم ساهون |
| | | Waɗanda suke masu shagala daga sallarsu. |
|
6203 | 107 | 6 | الذين هم يراءون |
| | | Waɗanda suke yin riya (ga ayyukansu) |
|
6204 | 107 | 7 | ويمنعون الماعون |
| | | Kuma suna hana taimako. |
|
6205 | 108 | 1 | بسم الله الرحمن الرحيم إنا أعطيناك الكوثر |
| | | Lalle ne Mu, Mun yi maka kyauta mai yawa. |
|
6206 | 108 | 2 | فصل لربك وانحر |
| | | Saboda haka, ka yi salla dõmin Ubangijinka, kuma ka sõke (baiko, wato sukar raƙumi). |
|
6207 | 108 | 3 | إن شانئك هو الأبتر |
| | | Lalle mai aibanta ka shi ne mai yankakkiyar albarka. |
|
6208 | 109 | 1 | بسم الله الرحمن الرحيم قل يا أيها الكافرون |
| | | Ka ce: "Ya kũ kãfirai!" |
|
6209 | 109 | 2 | لا أعبد ما تعبدون |
| | | "Bã zan bautã wa abin da kuke bautã wa ba." |
|
6210 | 109 | 3 | ولا أنتم عابدون ما أعبد |
| | | "Kuma kũ, ba ku zama masu bauta wa abin da nake bautã wa ba." |
|