نتائج البحث: 6236
|
ترتيب الآية | رقم السورة | رقم الآية | الاية |
6228 | 113 | 3 | ومن شر غاسق إذا وقب |
| | | "Da sharrin dare, idan ya yi duhu." |
|
6229 | 113 | 4 | ومن شر النفاثات في العقد |
| | | "Da sharrin mãtã mãsu tõfi a cikin ƙulle-ƙulle." |
|
6230 | 113 | 5 | ومن شر حاسد إذا حسد |
| | | "Da sharrin mai hãsada idan ya yi hasada." |
|
6231 | 114 | 1 | بسم الله الرحمن الرحيم قل أعوذ برب الناس |
| | | Ka ce "Ina nẽman tsari ga Ubangijin mutãne." |
|
6232 | 114 | 2 | ملك الناس |
| | | "Mamallakin mutane." |
|
6233 | 114 | 3 | إله الناس |
| | | "Abin bautãwar mutãne." |
|
6234 | 114 | 4 | من شر الوسواس الخناس |
| | | "Daga sharrin mai sanya wasuwãsi, mai ɓoyewa." |
|
6235 | 114 | 5 | الذي يوسوس في صدور الناس |
| | | "Wanda ke sanya wasuwãsi a cikin ƙirãzan mutane." |
|
6236 | 114 | 6 | من الجنة والناس |
| | | "Daga aljannu da mutane." |
|