نتائج البحث: 6236
|
ترتيب الآية | رقم السورة | رقم الآية | الاية |
6217 | 111 | 1 | بسم الله الرحمن الرحيم تبت يدا أبي لهب وتب |
| | | Hannãye biyu na Abũlahabi sun halaka, kuma ya halaka. |
|
6218 | 111 | 2 | ما أغنى عنه ماله وما كسب |
| | | Dũkiyarsa ba ta tsare masa kõme ba, da abin da ya tãra. |
|
6219 | 111 | 3 | سيصلى نارا ذات لهب |
| | | Zã ya shiga wuta mai hũruwa. |
|
6220 | 111 | 4 | وامرأته حمالة الحطب |
| | | Tãre da matarsa mai ɗaukar itacen (wuta). |
|
6221 | 111 | 5 | في جيدها حبل من مسد |
| | | A cikin kyakkyãwan wuyanta akwai igiya ta kaba (Rãnar ¡iyãma). |
|
6222 | 112 | 1 | بسم الله الرحمن الرحيم قل هو الله أحد |
| | | Ka ce: "Shi ne Allah Makaɗaĩci." |
|
6223 | 112 | 2 | الله الصمد |
| | | "Allah wanda ake nufin Sa da buƙata." |
|
6224 | 112 | 3 | لم يلد ولم يولد |
| | | "Bai haifa ba, kuma ba a haife Shi ba." |
|
6225 | 112 | 4 | ولم يكن له كفوا أحد |
| | | "Kuma babu ɗaya da ya kasance tamka a gare Shi." |
|
6226 | 113 | 1 | بسم الله الرحمن الرحيم قل أعوذ برب الفلق |
| | | Ka ce "ina neman tsari ga Ubangijin safiya" |
|