نتائج البحث: 6236
|
ترتيب الآية | رقم السورة | رقم الآية | الاية |
6213 | 109 | 6 | لكم دينكم ولي دين |
| | | "Addininku na garẽ ku, kuma addinina yanã gare ni." |
|
6214 | 110 | 1 | بسم الله الرحمن الرحيم إذا جاء نصر الله والفتح |
| | | Idan taimakon Allah ya zo da cin nasara. |
|
6215 | 110 | 2 | ورأيت الناس يدخلون في دين الله أفواجا |
| | | Kuma ka ga mutane suna shiga addinin Allah, ƙungiya-ƙungiya. |
|
6216 | 110 | 3 | فسبح بحمد ربك واستغفره إنه كان توابا |
| | | To, ka yi tasbihi game da gõde wa Ubangijinka, kuma ka nẽme Shi gafara, lalle Shi (Ubangijinka) Ya kasance Mai karɓar tũba ne. |
|
6217 | 111 | 1 | بسم الله الرحمن الرحيم تبت يدا أبي لهب وتب |
| | | Hannãye biyu na Abũlahabi sun halaka, kuma ya halaka. |
|
6218 | 111 | 2 | ما أغنى عنه ماله وما كسب |
| | | Dũkiyarsa ba ta tsare masa kõme ba, da abin da ya tãra. |
|
6219 | 111 | 3 | سيصلى نارا ذات لهب |
| | | Zã ya shiga wuta mai hũruwa. |
|
6220 | 111 | 4 | وامرأته حمالة الحطب |
| | | Tãre da matarsa mai ɗaukar itacen (wuta). |
|
6221 | 111 | 5 | في جيدها حبل من مسد |
| | | A cikin kyakkyãwan wuyanta akwai igiya ta kaba (Rãnar ¡iyãma). |
|
6222 | 112 | 1 | بسم الله الرحمن الرحيم قل هو الله أحد |
| | | Ka ce: "Shi ne Allah Makaɗaĩci." |
|