نتائج البحث: 6236
|
ترتيب الآية | رقم السورة | رقم الآية | الاية |
6144 | 99 | 6 | يومئذ يصدر الناس أشتاتا ليروا أعمالهم |
| | | A rãnar nan mutane za su fito dabam-dabam domin a nuna musu ayyukansu. |
|
6145 | 99 | 7 | فمن يعمل مثقال ذرة خيرا يره |
| | | To, wanda ya aikata (wani aiki) gwargwadon nauyin zarra, na alheri, zai gan shi. |
|
6146 | 99 | 8 | ومن يعمل مثقال ذرة شرا يره |
| | | Kuma wanda ya aikata gwargwadon nauyin zarra na sharri, zai gan shi. |
|
6147 | 100 | 1 | بسم الله الرحمن الرحيم والعاديات ضبحا |
| | | Ina rantsuwa da dawãki mãsu gudu suna fitar da kũkan ciki. |
|
6148 | 100 | 2 | فالموريات قدحا |
| | | Mãsu ƙyasta wuta (da kõfatansu a kan duwatsu) ƙyastawa. |
|
6149 | 100 | 3 | فالمغيرات صبحا |
| | | Sa'an nan mãsu yin hari a lokacin asuba. |
|
6150 | 100 | 4 | فأثرن به نقعا |
| | | Sai su motsar da ƙũra game da shi. |
|
6151 | 100 | 5 | فوسطن به جمعا |
| | | Sai su shiga, game da ita (ƙũrar), a tsakãnin jama'ar maƙiya. |
|
6152 | 100 | 6 | إن الإنسان لربه لكنود |
| | | Lalle ne mutum mai tsananin butulci ne ga Ubangijinsa. |
|
6153 | 100 | 7 | وإنه على ذلك لشهيد |
| | | Lalle ne shi mai shaida ne a kan laifinsa dl haka. |
|