نتائج البحث: 6236
|
ترتيب الآية | رقم السورة | رقم الآية | الاية |
6116 | 96 | 10 | عبدا إذا صلى |
| | | Bãwã idan yã yi salla? |
|
6117 | 96 | 11 | أرأيت إن كان على الهدى |
| | | Ashe, kã gani, idan (shi bãwan) ya kasance a kan shiriya? |
|
6118 | 96 | 12 | أو أمر بالتقوى |
| | | Ko ya yi umurni da taƙawa? |
|
6119 | 96 | 13 | أرأيت إن كذب وتولى |
| | | Ashe, kã gani, idan (shi mai hanin) ya ƙaryata, kuma ya jũya bãya? |
|
6120 | 96 | 14 | ألم يعلم بأن الله يرى |
| | | Ashe, bai sani ba cewa Allah Yanã gani? |
|
6121 | 96 | 15 | كلا لئن لم ينته لنسفعا بالناصية |
| | | A'aha! Lalle ne, idan bai hanu ba, lalle ne zã Mu ja gãshin makwarkwaɗa. |
|
6122 | 96 | 16 | ناصية كاذبة خاطئة |
| | | Makwarkwaɗa maƙaryaciya, mai laifi. |
|
6123 | 96 | 17 | فليدع ناديه |
| | | Sai ya kirayi ƙungiyarsa. |
|
6124 | 96 | 18 | سندع الزبانية |
| | | Zã Mu kirayi zabaniyãwa (mala'iku mãsu girma). |
|
6125 | 96 | 19 | كلا لا تطعه واسجد واقترب |
| | | A'aha kada ka bĩ shi. Kuma ka yi tawali'u, kuma ka nemi kusanta (zuwa ga Ubangijinka). |
|