نتائج البحث: 6236
|
ترتيب الآية | رقم السورة | رقم الآية | الاية |
6045 | 91 | 2 | والقمر إذا تلاها |
| | | Kuma da wata idan ya bi ta. |
|
6046 | 91 | 3 | والنهار إذا جلاها |
| | | Da yini a lõkacin da ya bayyana ta. |
|
6047 | 91 | 4 | والليل إذا يغشاها |
| | | Da dare a lõkacin da ya ke rufe ta. |
|
6048 | 91 | 5 | والسماء وما بناها |
| | | Da sama da abin da ya gina ta. |
|
6049 | 91 | 6 | والأرض وما طحاها |
| | | Da ƙasã da abin da ya shimfiɗa ta. |
|
6050 | 91 | 7 | ونفس وما سواها |
| | | Da rai da abin da ya daidaita shi. |
|
6051 | 91 | 8 | فألهمها فجورها وتقواها |
| | | Sa'an nan ya sanar da shi fãjircinsa da shiryuwarsa. |
|
6052 | 91 | 9 | قد أفلح من زكاها |
| | | Lalle ne wanda ya tsarkake shi (rai) ya sãmi babban rabo. |
|
6053 | 91 | 10 | وقد خاب من دساها |
| | | Kuma lalle ne wanda ya turbuɗe shi (da laifi) ya tãɓe. |
|
6054 | 91 | 11 | كذبت ثمود بطغواها |
| | | Samũdãwa sun ƙaryata (Annabinsu), dõmin girman kansu. |
|