نتائج البحث: 6236
|
ترتيب الآية | رقم السورة | رقم الآية | الاية |
5992 | 88 | 25 | إن إلينا إيابهم |
| | | Lalle ne, zuwa gare Mu kõmõwarsu take. |
|
5993 | 88 | 26 | ثم إن علينا حسابهم |
| | | Sa'an nan lalle ne aikinMu ne Mu yi musu hisãbi. |
|
5994 | 89 | 1 | بسم الله الرحمن الرحيم والفجر |
| | | Inã rantsuwa da alfijiri. |
|
5995 | 89 | 2 | وليال عشر |
| | | Da darũruwa gõma. |
|
5996 | 89 | 3 | والشفع والوتر |
| | | Da (adadi na) cikã da (na) mãrã. |
|
5997 | 89 | 4 | والليل إذا يسر |
| | | Da dare idan yana shũɗewa. |
|
5998 | 89 | 5 | هل في ذلك قسم لذي حجر |
| | | Ko a cikin waɗannan akwai abin rantsuwa ga mai hankali (da yake kange shi daga zunubi)? |
|
5999 | 89 | 6 | ألم تر كيف فعل ربك بعاد |
| | | Ba ka ga yadda Ubangijinka Ya aikata da Ãdãwa ba? |
|
6000 | 89 | 7 | إرم ذات العماد |
| | | Iramawa mãsu sakon ƙĩrar jiki. |
|
6001 | 89 | 8 | التي لم يخلق مثلها في البلاد |
| | | Waɗanda ba a halitta kwatankwacinsu ba a cikin garũruwa (na dũniya). |
|