نتائج البحث: 6236
|
ترتيب الآية | رقم السورة | رقم الآية | الاية |
5977 | 88 | 10 | في جنة عالية |
| | | (Suna) a cikin Aljanna maɗaukakiya. |
|
5978 | 88 | 11 | لا تسمع فيها لاغية |
| | | Bã zã su ji yãsassar magana ba, a cikinta. |
|
5979 | 88 | 12 | فيها عين جارية |
| | | A cikinta akwai marmaro mai gudãna. |
|
5980 | 88 | 13 | فيها سرر مرفوعة |
| | | A cikinta akwai gadãje maɗaukaka. |
|
5981 | 88 | 14 | وأكواب موضوعة |
| | | Da kõfuna ar'aje. |
|
5982 | 88 | 15 | ونمارق مصفوفة |
| | | Da filõli jẽre, |
|
5983 | 88 | 16 | وزرابي مبثوثة |
| | | Da katifu shimfiɗe. |
|
5984 | 88 | 17 | أفلا ينظرون إلى الإبل كيف خلقت |
| | | Ashe to bã zã su dũbãwa ba ga rãƙumã yadda aka halitta su? |
|
5985 | 88 | 18 | وإلى السماء كيف رفعت |
| | | Da zuwa ga sama yadda aka ɗaukaka ta? |
|
5986 | 88 | 19 | وإلى الجبال كيف نصبت |
| | | Da zuwa ga duwãtsu yadda aka kafa su? |
|