نتائج البحث: 6236
|
ترتيب الآية | رقم السورة | رقم الآية | الاية |
5967 | 87 | 19 | صحف إبراهيم وموسى |
| | | Littaffan Ibrãhĩm da Mũsã. |
|
5968 | 88 | 1 | بسم الله الرحمن الرحيم هل أتاك حديث الغاشية |
| | | Lalle ne labãrin (¡iyãma) mai rufe mutãne da tsoronta yã zo maka? |
|
5969 | 88 | 2 | وجوه يومئذ خاشعة |
| | | Wasu huskõki a rãnar nan ƙasƙantattu ne. |
|
5970 | 88 | 3 | عاملة ناصبة |
| | | Mãsu aikin wahala ne, mãsu gajiya. |
|
5971 | 88 | 4 | تصلى نارا حامية |
| | | Zã su shiga wata wuta mai zãfi. |
|
5972 | 88 | 5 | تسقى من عين آنية |
| | | Ana shãyar da su daga wani marmaro mai zãfin ruwa. |
|
5973 | 88 | 6 | ليس لهم طعام إلا من ضريع |
| | | Ba su da wani abinci fãce dai daga danyi. |
|
5974 | 88 | 7 | لا يسمن ولا يغني من جوع |
| | | Bã ya sanya ƙiba, kuma bã zai wadãtar daga yunwa ba. |
|
5975 | 88 | 8 | وجوه يومئذ ناعمة |
| | | Wasu huskõki a rãnar nan mãsu ni'ima ne. |
|
5976 | 88 | 9 | لسعيها راضية |
| | | Game da aikinsu, masu yarda ne. |
|