نتائج البحث: 6236
|
ترتيب الآية | رقم السورة | رقم الآية | الاية |
5962 | 87 | 14 | قد أفلح من تزكى |
| | | Lalle ne wanda ya tsarkaka (da ĩmãni) yã sãmu babban rabo. |
|
5963 | 87 | 15 | وذكر اسم ربه فصلى |
| | | Kuma ya ambaci sũnan Ubangijinsa, sa'an nan yã yi salla. |
|
5964 | 87 | 16 | بل تؤثرون الحياة الدنيا |
| | | Ba haka ba! Kunã zãɓin rãyuwa ta kusa dũniya. |
|
5965 | 87 | 17 | والآخرة خير وأبقى |
| | | Alhãli Lãhira ita ce mafi alheri kuma mafi wanzuwa. |
|
5966 | 87 | 18 | إن هذا لفي الصحف الأولى |
| | | Lalle ne, wannan yanã a cikin littafan farko. |
|
5967 | 87 | 19 | صحف إبراهيم وموسى |
| | | Littaffan Ibrãhĩm da Mũsã. |
|
5968 | 88 | 1 | بسم الله الرحمن الرحيم هل أتاك حديث الغاشية |
| | | Lalle ne labãrin (¡iyãma) mai rufe mutãne da tsoronta yã zo maka? |
|
5969 | 88 | 2 | وجوه يومئذ خاشعة |
| | | Wasu huskõki a rãnar nan ƙasƙantattu ne. |
|
5970 | 88 | 3 | عاملة ناصبة |
| | | Mãsu aikin wahala ne, mãsu gajiya. |
|
5971 | 88 | 4 | تصلى نارا حامية |
| | | Zã su shiga wata wuta mai zãfi. |
|