نتائج البحث: 6236
|
ترتيب الآية | رقم السورة | رقم الآية | الاية |
5925 | 85 | 16 | فعال لما يريد |
| | | Mai aikatãwa ga abin da Yake nufi. |
|
5926 | 85 | 17 | هل أتاك حديث الجنود |
| | | Ko lãbãrin rundanõni yã zo maka. |
|
5927 | 85 | 18 | فرعون وثمود |
| | | Fir'auna da samũdãwa? |
|
5928 | 85 | 19 | بل الذين كفروا في تكذيب |
| | | Ã'aha! waɗanda suka kãfirta sunã cikin ƙaryatãwa. |
|
5929 | 85 | 20 | والله من ورائهم محيط |
| | | Alhãli, Allah daga bãyansu, Mai kẽwaye su ne (da saninSa). |
|
5930 | 85 | 21 | بل هو قرآن مجيد |
| | | Ã'aha! Shi Alƙur'ãni ne mai girma. |
|
5931 | 85 | 22 | في لوح محفوظ |
| | | A cikin Allo tsararre. |
|
5932 | 86 | 1 | بسم الله الرحمن الرحيم والسماء والطارق |
| | | Inã rantsuwa da sama da mai aukõwa da dare. |
|
5933 | 86 | 2 | وما أدراك ما الطارق |
| | | To, mẽ yã sanar da kai abin da ake cẽwa mai aukõwa da dare? |
|
5934 | 86 | 3 | النجم الثاقب |
| | | Shi ne taurãron nan mai tsananin haske. |
|