نتائج البحث: 6236
|
ترتيب الآية | رقم السورة | رقم الآية | الاية |
5838 | 82 | 9 | كلا بل تكذبون بالدين |
| | | A'aha, bã haka ba, kuna ƙaryatãwa game da sakamako! |
|
5839 | 82 | 10 | وإن عليكم لحافظين |
| | | Lalle ne, a kanku, haƙiƙa akwai matsara. |
|
5840 | 82 | 11 | كراما كاتبين |
| | | Mãsu daraja, marubũta. |
|
5841 | 82 | 12 | يعلمون ما تفعلون |
| | | Sunã sanin abin da kuke aikatãwa. |
|
5842 | 82 | 13 | إن الأبرار لفي نعيم |
| | | Lalle ne, mãsu ɗã'ã ga Allah, dãhir, suna cikin ni'ima. |
|
5843 | 82 | 14 | وإن الفجار لفي جحيم |
| | | Kuma lalle ne, fãjirai, dãhir, sunã cikin Jahĩm. |
|
5844 | 82 | 15 | يصلونها يوم الدين |
| | | Zã su shigẽ ta a rãnar sakamako. |
|
5845 | 82 | 16 | وما هم عنها بغائبين |
| | | Bã zã su faku daga gare ta ba. |
|
5846 | 82 | 17 | وما أدراك ما يوم الدين |
| | | Kuma mẽ ya sanar da kai abin da ake cẽ wa rẽnar sakamako? |
|
5847 | 82 | 18 | ثم ما أدراك ما يوم الدين |
| | | Sa'an nan, mẽ ya sanar da kai abin da ake cẽ wa rãnar sakamako? |
|