نتائج البحث: 6236
|
ترتيب الآية | رقم السورة | رقم الآية | الاية |
5828 | 81 | 28 | لمن شاء منكم أن يستقيم |
| | | Ga wanda ya so, daga cikinku, ya shiryu. |
|
5829 | 81 | 29 | وما تشاءون إلا أن يشاء الله رب العالمين |
| | | Kuma bã zã ku so ba sai idan Allah Ubangijin halitta Yã yarda. |
|
5830 | 82 | 1 | بسم الله الرحمن الرحيم إذا السماء انفطرت |
| | | Idan sama ta tsãge. |
|
5831 | 82 | 2 | وإذا الكواكب انتثرت |
| | | Kuma idan taurãri suka wãtse. |
|
5832 | 82 | 3 | وإذا البحار فجرت |
| | | Kuma idan tẽkuna aka facce su. |
|
5833 | 82 | 4 | وإذا القبور بعثرت |
| | | Kuma idan kaburbura aka tõne su. |
|
5834 | 82 | 5 | علمت نفس ما قدمت وأخرت |
| | | Rai yã san abin da ya gabatar, da abin da yã jinkirtar. |
|
5835 | 82 | 6 | يا أيها الإنسان ما غرك بربك الكريم |
| | | Yã kai mutum! Mẽ ya rũɗe ka game da Ubangijinka, Mai karimci. |
|
5836 | 82 | 7 | الذي خلقك فسواك فعدلك |
| | | Wanda Ya halitta ka sa'an nan ya daidaitã ka, Ya kuma tsakaitã ka. |
|
5837 | 82 | 8 | في أي صورة ما شاء ركبك |
| | | A cikin kõwace irin sũra Ya so Ya ginã ka a kanta. |
|