نتائج البحث: 6236
|
ترتيب الآية | رقم السورة | رقم الآية | الاية |
5823 | 81 | 23 | ولقد رآه بالأفق المبين |
| | | Kuma lalle ne, yã gan shi a cikin sararin sama mabayyani. |
|
5824 | 81 | 24 | وما هو على الغيب بضنين |
| | | Kuma shi, ga gaibi bã mai rowa ba ne. |
|
5825 | 81 | 25 | وما هو بقول شيطان رجيم |
| | | Kuma shi (Alƙur'ani) bã maganar shaiɗani, wanda aka la'ana, ba ce. |
|
5826 | 81 | 26 | فأين تذهبون |
| | | Shin, a inã zã ku tafi? |
|
5827 | 81 | 27 | إن هو إلا ذكر للعالمين |
| | | Lalle ne shi (Alƙur'ãni), bã kõme ba ne fãce gargaɗi ga talikai. |
|
5828 | 81 | 28 | لمن شاء منكم أن يستقيم |
| | | Ga wanda ya so, daga cikinku, ya shiryu. |
|
5829 | 81 | 29 | وما تشاءون إلا أن يشاء الله رب العالمين |
| | | Kuma bã zã ku so ba sai idan Allah Ubangijin halitta Yã yarda. |
|
5830 | 82 | 1 | بسم الله الرحمن الرحيم إذا السماء انفطرت |
| | | Idan sama ta tsãge. |
|
5831 | 82 | 2 | وإذا الكواكب انتثرت |
| | | Kuma idan taurãri suka wãtse. |
|
5832 | 82 | 3 | وإذا البحار فجرت |
| | | Kuma idan tẽkuna aka facce su. |
|