نتائج البحث: 6236
|
ترتيب الآية | رقم السورة | رقم الآية | الاية |
5778 | 80 | 20 | ثم السبيل يسره |
| | | Sa'an nan, hanyarsa ta fita Ya sauƙaƙe masa. |
|
5779 | 80 | 21 | ثم أماته فأقبره |
| | | Sa'an nan, Ya matar da shi sai Ya sanya shi a cikin kabari. |
|
5780 | 80 | 22 | ثم إذا شاء أنشره |
| | | Sa'an nan, idan Ya so lalle ne zai tãyar da shi. |
|
5781 | 80 | 23 | كلا لما يقض ما أمره |
| | | Haƙĩƙa bai i da aikata abin da Allah Ya umurce shi ba (lõkacin sanya shi a cikin kabari). |
|
5782 | 80 | 24 | فلينظر الإنسان إلى طعامه |
| | | To, mutum ya dũba zuwa ga abincinsa. |
|
5783 | 80 | 25 | أنا صببنا الماء صبا |
| | | Lalle ne Mũ, Mun zuo ruwa, zubõwa. |
|
5784 | 80 | 26 | ثم شققنا الأرض شقا |
| | | Sa'an nan, Muka tsattsãge ƙasa tsattsagewa. |
|
5785 | 80 | 27 | فأنبتنا فيها حبا |
| | | Sa'an nan, Muka tsirar da ƙwaya, a cikinta. |
|
5786 | 80 | 28 | وعنبا وقضبا |
| | | Da inabi da ciyãwa. |
|
5787 | 80 | 29 | وزيتونا ونخلا |
| | | Da zaitũni da itãcen dabĩno. |
|