نتائج البحث: 6236
|
ترتيب الآية | رقم السورة | رقم الآية | الاية |
5757 | 79 | 45 | إنما أنت منذر من يخشاها |
| | | Kai mai gargaɗi kawai ne ga mai tsõron ta. |
|
5758 | 79 | 46 | كأنهم يوم يرونها لم يلبثوا إلا عشية أو ضحاها |
| | | Kamar sũ a rãnar da zã su gan ta, ba su zauna ba fãce a lõkacin marẽce ko hantsinsa. |
|
5759 | 80 | 1 | بسم الله الرحمن الرحيم عبس وتولى |
| | | Yã game huska kuma ya jũya bãya. |
|
5760 | 80 | 2 | أن جاءه الأعمى |
| | | Sabõda makãho yã je masa. |
|
5761 | 80 | 3 | وما يدريك لعله يزكى |
| | | To, me ya sanar da kai cẽwa watakila shi ne zai tsarkaka. |
|
5762 | 80 | 4 | أو يذكر فتنفعه الذكرى |
| | | Ko ya tuna, dõmin tunãwar ta amfane shi? |
|
5763 | 80 | 5 | أما من استغنى |
| | | Amma wanda ya wadãtu da dũkiya. |
|
5764 | 80 | 6 | فأنت له تصدى |
| | | Sa'an nan kai kuma ka ɗora bijira zuwa gare shi! |
|
5765 | 80 | 7 | وما عليك ألا يزكى |
| | | To, me zai cũce ka idan bai tsarkaka ba? |
|
5766 | 80 | 8 | وأما من جاءك يسعى |
| | | Kuma, amma wanda ya zomaka yana gaugãwa. |
|