نتائج البحث: 6236
|
ترتيب الآية | رقم السورة | رقم الآية | الاية |
5744 | 79 | 32 | والجبال أرساها |
| | | Da duwatsu, Yã kafe ta. |
|
5745 | 79 | 33 | متاعا لكم ولأنعامكم |
| | | Domin jiyarwa dãɗi a gare ku, kuma ga dabbõbinku. |
|
5746 | 79 | 34 | فإذا جاءت الطامة الكبرى |
| | | To, idan uwar masĩfu, mafi girma, ta zo. |
|
5747 | 79 | 35 | يوم يتذكر الإنسان ما سعى |
| | | Rãnar da mutum zai yi tunãnin abin da ya aikata. |
|
5748 | 79 | 36 | وبرزت الجحيم لمن يرى |
| | | Kuma, a bayyana Jahĩm ga mai gani. |
|
5749 | 79 | 37 | فأما من طغى |
| | | To, amma wanda ya yi girman kai. |
|
5750 | 79 | 38 | وآثر الحياة الدنيا |
| | | Kuma, ya zãɓi rãyuwa ta kusa, (wato dũniya). |
|
5751 | 79 | 39 | فإن الجحيم هي المأوى |
| | | To, lalle ne Jahĩm, ita ce makõma. |
|
5752 | 79 | 40 | وأما من خاف مقام ربه ونهى النفس عن الهوى |
| | | Kuma, amma wanda ya ji tsõron tsayi a gaba ga Ubangijinsa, kuma ya kange kansa daga son rai. |
|
5753 | 79 | 41 | فإن الجنة هي المأوى |
| | | To, lalle ne Aljanna ita ce makõma. |
|