نتائج البحث: 6236
|
ترتيب الآية | رقم السورة | رقم الآية | الاية |
5667 | 77 | 45 | ويل يومئذ للمكذبين |
| | | Bone ya tabbata, a rãnar nan, ga mãsu ƙaryatãwa! |
|
5668 | 77 | 46 | كلوا وتمتعوا قليلا إنكم مجرمون |
| | | (Ana ce musu) "Ku ci ku ji ɗan dãdi kaɗan, lalle ne dai ku mãsu laifi ne." |
|
5669 | 77 | 47 | ويل يومئذ للمكذبين |
| | | Bone ya tabbata, a rãnar nan, ga mãsu ƙaryatãwa! |
|
5670 | 77 | 48 | وإذا قيل لهم اركعوا لا يركعون |
| | | Kuma, idan an ce musu: "Ku yi rukũ'i; bã zã su yi rukũ'in (salla) ba." |
|
5671 | 77 | 49 | ويل يومئذ للمكذبين |
| | | Bone ya tabbata, a rãnar nan, ga mãsu ƙaryatãwa! |
|
5672 | 77 | 50 | فبأي حديث بعده يؤمنون |
| | | To, da wane lãbãri (Littãfi), waninsa (Alƙur'ãni) zã su yi ĩmãni |
|
5673 | 78 | 1 | بسم الله الرحمن الرحيم عم يتساءلون |
| | | A kan mẽ suke tambayar jũna? |
|
5674 | 78 | 2 | عن النبإ العظيم |
| | | A kan muhimmin lãbãri mai girma (Alƙur'ãni)? |
|
5675 | 78 | 3 | الذي هم فيه مختلفون |
| | | Wanda suke sãɓa wa jũna a cikinsa? |
|
5676 | 78 | 4 | كلا سيعلمون |
| | | A'aha! Zã su sani. |
|