نتائج البحث: 6236
|
ترتيب الآية | رقم السورة | رقم الآية | الاية |
5634 | 77 | 12 | لأي يوم أجلت |
| | | Domin babbar rãnar da aka yi wa ajali. |
|
5635 | 77 | 13 | ليوم الفصل |
| | | Domin rãnar rarrabẽwa. |
|
5636 | 77 | 14 | وما أدراك ما يوم الفصل |
| | | Kuma, me ya sanar da kai rãnar rarrabẽwa? |
|
5637 | 77 | 15 | ويل يومئذ للمكذبين |
| | | Bone yã tabbata a rãnar nan, ga mãsu ƙaryatãwa! |
|
5638 | 77 | 16 | ألم نهلك الأولين |
| | | Ashe, ba Mu halakar da (mãsu ƙaryatãw) na farko ba. |
|
5639 | 77 | 17 | ثم نتبعهم الآخرين |
| | | Sa'an nan, kuma zã Mu biyar musu da na ƙarshe? |
|
5640 | 77 | 18 | كذلك نفعل بالمجرمين |
| | | Haka nan, Muke aikatãwa da mãsu yin laifi. |
|
5641 | 77 | 19 | ويل يومئذ للمكذبين |
| | | Bone yã tabbata a rãnar nan ga mãsu ƙaryatãwa! |
|
5642 | 77 | 20 | ألم نخلقكم من ماء مهين |
| | | Ashe, ba Mu halitta ku daga wani ruwa wulakantacce ba. |
|
5643 | 77 | 21 | فجعلناه في قرار مكين |
| | | Sa'an nan Muka sanya shi a cikin wani wurin natsuwa amintacce. |
|