نتائج البحث: 6236
|
ترتيب الآية | رقم السورة | رقم الآية | الاية |
5540 | 74 | 45 | وكنا نخوض مع الخائضين |
| | | "Kuma mun kasance muna kũtsãwa tãre da mãsu kũtsãwa." |
|
5541 | 74 | 46 | وكنا نكذب بيوم الدين |
| | | "Mun kasance munã ƙaryata rãnar sãkamako." |
|
5542 | 74 | 47 | حتى أتانا اليقين |
| | | "Har gaskiya (wãto mutuwa) ta zo mana." |
|
5543 | 74 | 48 | فما تنفعهم شفاعة الشافعين |
| | | Sabõda haka cẽton mãsu cẽto bã zai amfãne su ba. |
|
5544 | 74 | 49 | فما لهم عن التذكرة معرضين |
| | | Haba! Me ya same su, suka zama mãsu bijirewa daga wa'azin gaskiya. |
|
5545 | 74 | 50 | كأنهم حمر مستنفرة |
| | | Kamar dai sũ, jãkuna firgitattu ne. |
|
5546 | 74 | 51 | فرت من قسورة |
| | | Sun gudu daga zãki. |
|
5547 | 74 | 52 | بل يريد كل امرئ منهم أن يؤتى صحفا منشرة |
| | | A'aha! Kõwãne mutum daga cikinsu yanã son a zo masa da takardu (da sũnansa) ana wãtsãwa |
|
5548 | 74 | 53 | كلا بل لا يخافون الآخرة |
| | | A'aha! Kai dai, bã su jin tsõron Lãhira. |
|
5549 | 74 | 54 | كلا إنه تذكرة |
| | | A'aha! Lalle ne, shi (Alƙur'ãni) tunãtarwa ce. |
|