نتائج البحث: 6236
|
ترتيب الآية | رقم السورة | رقم الآية | الاية |
5530 | 74 | 35 | إنها لإحدى الكبر |
| | | Ita (wutar) ɗayan manyan masĩfũ? ce. |
|
5531 | 74 | 36 | نذيرا للبشر |
| | | Mai gargaɗĩ ce ga mutum. |
|
5532 | 74 | 37 | لمن شاء منكم أن يتقدم أو يتأخر |
| | | Ga wanda ya so, daga cikinku, ya gabãta ko ya jinkirta. |
|
5533 | 74 | 38 | كل نفس بما كسبت رهينة |
| | | Kõwane rai ga abin da ya aikata jingina ce. |
|
5534 | 74 | 39 | إلا أصحاب اليمين |
| | | Fãce mutãnen dãma. |
|
5535 | 74 | 40 | في جنات يتساءلون |
| | | A cikin Aljanna suna tambayar jũna. |
|
5536 | 74 | 41 | عن المجرمين |
| | | Game da mãsu laifi. |
|
5537 | 74 | 42 | ما سلككم في سقر |
| | | (Su ce musu) "Me ya shigar da ku a cikin Saƙar?" |
|
5538 | 74 | 43 | قالوا لم نك من المصلين |
| | | Suka ce: "Ba mu kasance munã a cikin mãsu salla ba." |
|
5539 | 74 | 44 | ولم نك نطعم المسكين |
| | | "Kuma ba mu kasance muna ciyar da matalautã ba." |
|