نتائج البحث: 6236
|
ترتيب الآية | رقم السورة | رقم الآية | الاية |
5350 | 69 | 27 | يا ليتها كانت القاضية |
| | | "In dã dai ita, tã kasance mai halakã ni gabã ɗaya ce! |
|
5351 | 69 | 28 | ما أغنى عني ماليه |
| | | "Dukiyãta ba ta wadatar da ni ba!" |
|
5352 | 69 | 29 | هلك عني سلطانيه |
| | | "Ĩkona ya ɓace mini!" |
|
5353 | 69 | 30 | خذوه فغلوه |
| | | (Sai a ce wa malã'iku) "Ku kãmã shi, sa'an nan ku sanyã shi a cikin ƙuƙumi." |
|
5354 | 69 | 31 | ثم الجحيم صلوه |
| | | "Sa'an nan, a cikin Jahĩm, ku ƙõna shi." |
|
5355 | 69 | 32 | ثم في سلسلة ذرعها سبعون ذراعا فاسلكوه |
| | | "Sa'an nan, acikin sarƙa, tsawonta zirã'i saba'in, sai ku sanya shi." |
|
5356 | 69 | 33 | إنه كان لا يؤمن بالله العظيم |
| | | "Lalle ne, shi ya kasance ba ya yin ĩmãni da Allah, Mai girma!" |
|
5357 | 69 | 34 | ولا يحض على طعام المسكين |
| | | "Kuma ba ya kwaɗaitarwa ga (bãyar da) abincin matalauci!" |
|
5358 | 69 | 35 | فليس له اليوم هاهنا حميم |
| | | "Sabõda haka, a yau, a nan, bã ya da masõyi." |
|
5359 | 69 | 36 | ولا طعام إلا من غسلين |
| | | "Kuma bãbu wani abinci, sai daga (itãcen) gislĩn." |
|