نتائج البحث: 6236
|
ترتيب الآية | رقم السورة | رقم الآية | الاية |
5004 | 56 | 25 | لا يسمعون فيها لغوا ولا تأثيما |
| | | Bã su jin wata yãsassar magana a cikinta, kuma bã su jin sun yi laifi. |
|
5005 | 56 | 26 | إلا قيلا سلاما سلاما |
| | | Sai dai wata magana (mai dãɗi): Salãmun, Salãmun. |
|
5006 | 56 | 27 | وأصحاب اليمين ما أصحاب اليمين |
| | | Da mazõwa dãma. Mẽne ne mazõwa dãma? |
|
5007 | 56 | 28 | في سدر مخضود |
| | | (Sunã) a cikin itãcen magarya maras ƙaya. |
|
5008 | 56 | 29 | وطلح منضود |
| | | Da wata ayaba mai yawan 'ya'ya. |
|
5009 | 56 | 30 | وظل ممدود |
| | | Da wata inuwa mĩƙaƙƙiya. |
|
5010 | 56 | 31 | وماء مسكوب |
| | | Da wani ruwa mai gudãna. |
|
5011 | 56 | 32 | وفاكهة كثيرة |
| | | Da wasu 'ya'yan itacen marmari mãsu yawa. |
|
5012 | 56 | 33 | لا مقطوعة ولا ممنوعة |
| | | Bã su yankẽwa kuma bã a hana su. |
|
5013 | 56 | 34 | وفرش مرفوعة |
| | | Da wasu shimfiɗu maɗaukaka. |
|