نتائج البحث: 6236
|
ترتيب الآية | رقم السورة | رقم الآية | الاية |
4975 | 55 | 74 | لم يطمثهن إنس قبلهم ولا جان |
| | | Wani mutum, gabanin mazajensu bai ɗẽbe budurcinsu ba, kuma haka wani aljani. |
|
4976 | 55 | 75 | فبأي آلاء ربكما تكذبان |
| | | To, sabõda wanne daga ni'imõmin Ubangijinku, kuke ƙaryatãwa? |
|
4977 | 55 | 76 | متكئين على رفرف خضر وعبقري حسان |
| | | Sunã gincire a kan wasu matãsai mãsu kõren launi da katĩfun Abkara kyãwãwa. |
|
4978 | 55 | 77 | فبأي آلاء ربكما تكذبان |
| | | To, sabõda wanne daga ni'imõmin Ubangijinku, kuke ƙaryatãwa? |
|
4979 | 55 | 78 | تبارك اسم ربك ذي الجلال والإكرام |
| | | Sũnan Ubangjinka, Mai girman Jalãla da Karimci, ya tsarkaka. |
|
4980 | 56 | 1 | بسم الله الرحمن الرحيم إذا وقعت الواقعة |
| | | Idan mai aukuwa ta auku. |
|
4981 | 56 | 2 | ليس لوقعتها كاذبة |
| | | Bãbu wani (rai) mai ƙaryatãwa ga aukuwarta. |
|
4982 | 56 | 3 | خافضة رافعة |
| | | (Ita) mai ƙasƙantãwa ce, mai ɗaukakãwa. |
|
4983 | 56 | 4 | إذا رجت الأرض رجا |
| | | Idan aka girgiza ƙasã girgizwa. |
|
4984 | 56 | 5 | وبست الجبال بسا |
| | | Kuma aka niƙe duwãtsu, niƙẽwa. |
|