نتائج البحث: 6236
|
ترتيب الآية | رقم السورة | رقم الآية | الاية |
4964 | 55 | 63 | فبأي آلاء ربكما تكذبان |
| | | To, sabõda wanne daga ni'imõmin Ubangijinku, kuke ƙaryatãwa? |
|
4965 | 55 | 64 | مدهامتان |
| | | Mãsu duhun inuwa. |
|
4966 | 55 | 65 | فبأي آلاء ربكما تكذبان |
| | | To, sabõda wanne daga ni'imõmin Ubangijinku, kuke ƙaryatãwa? |
|
4967 | 55 | 66 | فيهما عينان نضاختان |
| | | A cikinsu akwai marẽmari biyu masu kwarãrar ruwa. |
|
4968 | 55 | 67 | فبأي آلاء ربكما تكذبان |
| | | To, sabõda wanne daga ni'imõmin Ubangijinku, kuke ƙaryatãwa? |
|
4969 | 55 | 68 | فيهما فاكهة ونخل ورمان |
| | | A cikinsu akwai 'ya'yan itãcen marmari da dabĩno darummãni. |
|
4970 | 55 | 69 | فبأي آلاء ربكما تكذبان |
| | | To, sabõda wanne daga ni'imõmin Ubangijinku, kuke ƙaryatãwa? |
|
4971 | 55 | 70 | فيهن خيرات حسان |
| | | A cikinsu, akwai wasu mãtã mãsu kyaun hãlãye, mãsu kyaun halitta. |
|
4972 | 55 | 71 | فبأي آلاء ربكما تكذبان |
| | | To, sabõda wanne daga ni'imõmin Ubangijinku, kuke ƙaryatãwa? |
|
4973 | 55 | 72 | حور مقصورات في الخيام |
| | | Mãsu farin idãnu da baƙinsu waɗanda aka tsare a cikin haimõmi. |
|