نتائج البحث: 6236
|
ترتيب الآية | رقم السورة | رقم الآية | الاية |
4926 | 55 | 25 | فبأي آلاء ربكما تكذبان |
| | | To, sabõda wanne daga ni'imõmin Ubangijinku, kuke ƙaryatãwa? |
|
4927 | 55 | 26 | كل من عليها فان |
| | | Dukkan wanda ke kanta mai ƙãrẽwa ne. |
|
4928 | 55 | 27 | ويبقى وجه ربك ذو الجلال والإكرام |
| | | Kuma Fuskarar Ubangijinka, Mai girman Jalala da karimci, ita ce take wanzuwa. |
|
4929 | 55 | 28 | فبأي آلاء ربكما تكذبان |
| | | To, sabõda wanne daga ni'imõmin Ubangijinku, kuke ƙaryatãwa? |
|
4930 | 55 | 29 | يسأله من في السماوات والأرض كل يوم هو في شأن |
| | | wanda ke a cikin sammai da ƙasã yanã rõƙon Sa (Allah), a kullum Allah na a cikin wani sha'ani. |
|
4931 | 55 | 30 | فبأي آلاء ربكما تكذبان |
| | | To, sabõda wanne daga ni'imõmin Ubangijinku, kuke ƙaryatãwa? |
|
4932 | 55 | 31 | سنفرغ لكم أيه الثقلان |
| | | Zã mu ɗauki lõkaci sabõda ku, yã kũ mãsu nauyin halitta biyu! |
|
4933 | 55 | 32 | فبأي آلاء ربكما تكذبان |
| | | To, sabõda wanne daga ni'imõmin Ubangijinku, kuke ƙaryatãwa? |
|
4934 | 55 | 33 | يا معشر الجن والإنس إن استطعتم أن تنفذوا من أقطار السماوات والأرض فانفذوا لا تنفذون إلا بسلطان |
| | | Ya jama'ar aljannu da mutãne! Idan kunã iya zarcẽwa daga sãsannin sammai da ƙasã to ku zarce. Bã za ku iya zarcẽwaba fãce da wani dalĩli. |
|
4935 | 55 | 34 | فبأي آلاء ربكما تكذبان |
| | | To, sabõda wanne daga ni'imõmin Ubangijinku, kuke ƙaryatãwa? |
|