نتائج البحث: 6236
|
ترتيب الآية | رقم السورة | رقم الآية | الاية |
4920 | 55 | 19 | مرج البحرين يلتقيان |
| | | Yã garwaya tẽku biyu (ruwan dãɗi da na zartsi) sunã haɗuwa. |
|
4921 | 55 | 20 | بينهما برزخ لا يبغيان |
| | | A tsakãninsu akwai shãmaki, bã za su ƙetare haddi ba. |
|
4922 | 55 | 21 | فبأي آلاء ربكما تكذبان |
| | | To, sabõda wanne daga ni'imõmin Ubangijinku, kuke ƙaryatãwa? |
|
4923 | 55 | 22 | يخرج منهما اللؤلؤ والمرجان |
| | | Lu'ulu'u da murjãni na fita daga gare su. |
|
4924 | 55 | 23 | فبأي آلاء ربكما تكذبان |
| | | To, sabõda wanne daga ni'imõmin Ubangijinku, kuke ƙaryatãwa? |
|
4925 | 55 | 24 | وله الجوار المنشآت في البحر كالأعلام |
| | | Kuma Yanã da manyan jirãge, waɗanda ake ƙãgãwa a cikin tẽku kamar manyan duwãtsu. |
|
4926 | 55 | 25 | فبأي آلاء ربكما تكذبان |
| | | To, sabõda wanne daga ni'imõmin Ubangijinku, kuke ƙaryatãwa? |
|
4927 | 55 | 26 | كل من عليها فان |
| | | Dukkan wanda ke kanta mai ƙãrẽwa ne. |
|
4928 | 55 | 27 | ويبقى وجه ربك ذو الجلال والإكرام |
| | | Kuma Fuskarar Ubangijinka, Mai girman Jalala da karimci, ita ce take wanzuwa. |
|
4929 | 55 | 28 | فبأي آلاء ربكما تكذبان |
| | | To, sabõda wanne daga ni'imõmin Ubangijinku, kuke ƙaryatãwa? |
|