نتائج البحث: 6236
|
ترتيب الآية | رقم السورة | رقم الآية | الاية |
4789 | 53 | 5 | علمه شديد القوى |
| | | (Malã'ika) mai tsananin ƙarfi ya sanar da shi. |
|
4790 | 53 | 6 | ذو مرة فاستوى |
| | | Ma'abũcin ƙarfi da kwarjini, sa'an nan ya daidaita. |
|
4791 | 53 | 7 | وهو بالأفق الأعلى |
| | | Alhãli kuwa yanã a sararin samã mafi aukaka. |
|
4792 | 53 | 8 | ثم دنا فتدلى |
| | | Sa'an nan ya kusanta, kuma ya matsa zurõwa. |
|
4793 | 53 | 9 | فكان قاب قوسين أو أدنى |
| | | Har ya kasance gwargwadon zirã'i biyu, kõ kuma abin da ya fi kusa. |
|
4794 | 53 | 10 | فأوحى إلى عبده ما أوحى |
| | | Sa'an nan ya yi wahayi zuwa ga bãwan Allah (Muhammadu) da abin da ya faɗa (masa). |
|
4795 | 53 | 11 | ما كذب الفؤاد ما رأى |
| | | Zũciyar (Annabi) bata ƙaryata abin da ya gani ba. |
|
4796 | 53 | 12 | أفتمارونه على ما يرى |
| | | Shin, zã ku yi masa musu a kan abin da yake gani? |
|
4797 | 53 | 13 | ولقد رآه نزلة أخرى |
| | | Kuma lalle ya gan shi, haƙĩƙatan, a wani lõkacin saukarsa. |
|
4798 | 53 | 14 | عند سدرة المنتهى |
| | | A wurin da magaryar tuƙẽwa take. |
|