نتائج البحث: 6236
|
ترتيب الآية | رقم السورة | رقم الآية | الاية |
4049 | 38 | 79 | قال رب فأنظرني إلى يوم يبعثون |
| | | Ya ce, "Ya Ubangijina! To, Ka yi mini jinkiri zuwa ga rãnar da ake tãyar da su." |
|
4050 | 38 | 80 | قال فإنك من المنظرين |
| | | Ya ce, "To, lalle kanã daga waɗanda aka yi wa jinkiri, |
|
4051 | 38 | 81 | إلى يوم الوقت المعلوم |
| | | "Zuwa ga yinin lõkaci sananne." |
|
4052 | 38 | 82 | قال فبعزتك لأغوينهم أجمعين |
| | | Ya ce, "To, inã rantsuwa da buwãyarKa, lalle, inã ɓatar da su gabã ɗaya. |
|
4053 | 38 | 83 | إلا عبادك منهم المخلصين |
| | | "Fãce bãyinKa tsarkakakku daga gare su." |
|
4054 | 38 | 84 | قال فالحق والحق أقول |
| | | (Allah) Ya ce, "To, (wannan magana ita ce) gaskiya. Kuma gaskiya Nake faɗa." |
|
4055 | 38 | 85 | لأملأن جهنم منك وممن تبعك منهم أجمعين |
| | | "Lalle zã Ni cika Jahannama daga gare ka, kuma daga wanda ya bĩ ka daga gare su, gabã ɗaya" |
|
4056 | 38 | 86 | قل ما أسألكم عليه من أجر وما أنا من المتكلفين |
| | | Ka ce: "Bã ni tambayar ku wata ijãra, a kansa kuma bã ni daga mãsu ƙãƙalen faɗarsa." |
|
4057 | 38 | 87 | إن هو إلا ذكر للعالمين |
| | | "Shĩ (Alkur'ãn) bai zama ba fãce ambato ne ga dukan halitta." |
|
4058 | 38 | 88 | ولتعلمن نبأه بعد حين |
| | | "Kuma lalle zã ku san babban lãbãrinsa a bayan ɗan lõkaci." |
|