نتائج البحث: 6236
|
ترتيب الآية | رقم السورة | رقم الآية | الاية |
3013 | 26 | 81 | والذي يميتني ثم يحيين |
| | | "Kuma wanda Yake matar da ni, sa'an nan Ya rãyar da ni." |
|
3014 | 26 | 82 | والذي أطمع أن يغفر لي خطيئتي يوم الدين |
| | | "Kuma wanda Yake inã kwaɗayin Ya gãfarta mini kurãkuraina, a rãnar sãkamako." |
|
3015 | 26 | 83 | رب هب لي حكما وألحقني بالصالحين |
| | | "Ya Ubangijĩna! Ka ba ni hukunci, kuma Ka riskar da ni ga sãlihai." |
|
3016 | 26 | 84 | واجعل لي لسان صدق في الآخرين |
| | | "Kuma Ka sanya mini harshen gaskiya a cikin mutãnen ƙarshe." |
|
3017 | 26 | 85 | واجعلني من ورثة جنة النعيم |
| | | "Kuma Ka sanya ni daga magãdan Aljannar ni'ima." |
|
3018 | 26 | 86 | واغفر لأبي إنه كان من الضالين |
| | | "Kuma Ka gãfarta wa ubãna, lalle ne shi, ya kasance daga ɓatattu." |
|
3019 | 26 | 87 | ولا تخزني يوم يبعثون |
| | | "Kuma kada Ka kunyata ni a rãnar da ake tãyar da su." |
|
3020 | 26 | 88 | يوم لا ينفع مال ولا بنون |
| | | "A rãnar da dũkiya bã ta amfãni, kuma ɗiya bã su yi." |
|
3021 | 26 | 89 | إلا من أتى الله بقلب سليم |
| | | "Fãce wanda ya jẽ wa Allah da zũciya mai tsarki." |
|
3022 | 26 | 90 | وأزلفت الجنة للمتقين |
| | | Kuma aka kusantar da Aljanna ga mãsu taƙawa. |
|