نتائج البحث: 6236
|
ترتيب الآية | رقم السورة | رقم الآية | الاية |
2375 | 20 | 27 | واحلل عقدة من لساني |
| | | "Kuma Ka warware mini wani ƙulli daga harshẽna." |
|
2376 | 20 | 28 | يفقهوا قولي |
| | | "Su fahimci maganãta." |
|
2377 | 20 | 29 | واجعل لي وزيرا من أهلي |
| | | "Kuma Ka sanya mini wani mataimaki daga mutãnena." |
|
2378 | 20 | 30 | هارون أخي |
| | | "Hãrũna ɗan'uwana." |
|
2379 | 20 | 31 | اشدد به أزري |
| | | "Ka ƙarfafa halittata da shi." |
|
2380 | 20 | 32 | وأشركه في أمري |
| | | "Kuma Ka shigar da shi a cikin al'amarina." |
|
2381 | 20 | 33 | كي نسبحك كثيرا |
| | | "Dõmin mu tsarkake Ka da yawa." |
|
2382 | 20 | 34 | ونذكرك كثيرا |
| | | "Kuma mu tuna Ka da yawa." |
|
2383 | 20 | 35 | إنك كنت بنا بصيرا |
| | | "Lalle Kai, Ka kasance Mai gani gare mu." |
|
2384 | 20 | 36 | قال قد أوتيت سؤلك يا موسى |
| | | Ya ce: "Lalle ne, an bã ka rõƙonka, yã Mũsã!" |
|