نتائج البحث: 6236
|
ترتيب الآية | رقم السورة | رقم الآية | الاية |
1066 | 7 | 112 | يأتوك بكل ساحر عليم |
| | | "Su zõ maka da duka matsafi, mai ilmi." |
|
1067 | 7 | 113 | وجاء السحرة فرعون قالوا إن لنا لأجرا إن كنا نحن الغالبين |
| | | Kuma matsafa suka jẽ wa fir'aunã suka ce: "Lalle ne, shin, Munã da ijãra, idan mun kasance mũ ne marinjaya?" |
|
1068 | 7 | 114 | قال نعم وإنكم لمن المقربين |
| | | Ya ce: "Na, am kuma lalle ne kunã a cikin makusanta." |
|
1069 | 7 | 115 | قالوا يا موسى إما أن تلقي وإما أن نكون نحن الملقين |
| | | Suka ce: "Ya Mũsã! Kõ dai ka jẽfa, kõ kuwa mu kasance, mũ ne, mãsu jẽfãwa?" |
|
1070 | 7 | 116 | قال ألقوا فلما ألقوا سحروا أعين الناس واسترهبوهم وجاءوا بسحر عظيم |
| | | Ya ce: "Ku jẽfa." To a 1õkacin da suka jẽfa, suka sihirce idãnun mutãne kuma suka tsõratar da su; Kuma suka jẽ da tsafi mai girma." |
|
1071 | 7 | 117 | وأوحينا إلى موسى أن ألق عصاك فإذا هي تلقف ما يأفكون |
| | | Kuma Muka yi wahayi zuwa ga Mũsã cẽwa: "Ka jẽfa sandarka." Sai gã ta tanã lãƙumar abin da suke ƙarya da shi! |
|
1072 | 7 | 118 | فوقع الحق وبطل ما كانوا يعملون |
| | | Gaskiya ta auku, kuma abin da suke aikatãwa ya ɓãci. |
|
1073 | 7 | 119 | فغلبوا هنالك وانقلبوا صاغرين |
| | | Sai aka rinjãye su a can, kuma suka jũya sunã ƙasƙantattu. |
|
1074 | 7 | 120 | وألقي السحرة ساجدين |
| | | Kuma aka jẽfar da matsafan, sunã mãsu sujada. |
|
1075 | 7 | 121 | قالوا آمنا برب العالمين |
| | | Suka ce: "Mun yi ĩmãni da Ubangijin halittu." |
|